<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>373</hymn_number>
<title>Almajiran Yesu a Cikin Teku LW373</title>
<lyrics>[V1]
 1) Almajiran Yesu a cikin teku.
 Iska ta buga jirgi ya motsa.
 Sun ji tsoro sun yi rawar jiki.
 Yesu ya ce ina bangaskiyarku.

[V2]
 KORUS
 Kada ku ji tsoro, kada ku yi fargaba.
 Ku mutane na ina tare da ku.
 Bar addu'o'inku su sanu ga Allah.
 Salamar Almasihu ta kasance tare da ku.

[V3]
 2) Lokacin da ka nemi, aiki ka rasa.
 Iskan rashi ne ya buge ka.
 Ka kan ji tsoro ku yi rawar jiki.
 Yesu ya ce, &quot;Ina bangaskiyarka.&quot;
 Korus

[V4]
 3) Lokacin da ka faɗa cikin jaraba.
 Ka faɗa cikin tsananni.
 Ka kan ji tsoro ka yi rawar jiki.
 Yesu ya ce, &quot;Ina bangaskiyarka.&quot;
 Korus

[V5]
 4) Babu wata jaraba, babu wanni tsananni.
 Da suke iya su same mu.
 Wanda Yesu ba shi iya shi gyara.
 Domin haka ne ya faɗa mana cewa.
 Korus</lyrics>
</song>